Sanarwa
- In Taskira
- Post 18 May 2012
- By Sarkin Gida
Ina mai muku barka da zuwa gidan yanar makada da mawakan Hausa na farko www.mawakanhausa.com.
A halin yanzu na kan aikin gyare-gyare a wannan gidan yana bisa ra'ayoyinku da kuka aiko mana. Duk da haka zaku iya sauko da wakoki kai tsaye ba tare da yin rajista ba na wasu lokuta kafin mu kammala gyare-gyare.
Idan kuma ana da wani sako ko ra'ayi ko kuma korafi za'a iya aiko mana kai tsaye ta hanyar email dinmu This email address is being protected from spambots. You need JavaScript enabled to view it. .
Na gode
Sarkin Gida
A madadin www.mawakanhausa.com